Kuk Ka Kone Duka Hamster Kombat Coins Dinka!
A cikin wata sanarwa da Hamstar Kombat su ka yi a Telegram, sun bayyana cewa wurin raba Airdrop [ba koins din da aka yi mining ba] za su yi amfani da profit per hour da yanayin yadda mutum ke yawan mu’amalantar manhajarsu ba balas din koins dinsa ba.
Hakan ya sa wasu su ka yi ta zuzuta cewa ai Hamster Kombat da profit per hour za su bayar da sakamakon mining dinsu.
Bayan a zahirin gaskiya adadin koins dinku za su yi converting [misali: kowanne guda dubuda yana mazaunin daya. Kun ga 10 million zai kama 10,000 kenan] sai su baku sakamako.
Bugu-da-kari, yanzu haka ana gab da fara pre-market na Hamster Kombat ($HMSTR) a Kucoin, don haka in za ku yi upgrade ku yi da iyawa.
Domin in mutum ya yi ganganci, abin da ya auku a notcoin, wallahi zai sake aukuwa. Za ka bi ka rumurmushe coins dinka duka kuma kafin a yi Launching ka kasa tara su
Wani karin abin al’ajabi, ba iya ‘yan Najeriya ke mining hamster kombat ba kamar ba gobe ba! Su kansu ‘yan Kasar Iran, sun dauki abin da zafi kamar dai mu.
Ya kuma samu karbuwa kwarai da gaske a wurin matasan kasar. Haka ma sauran kasashe da dama sun rike wa mining din nan na Hamster wuta.
Sannan ko za a yi launch dinsa sai July, kamar yadda makirkiransa su ka fadi. Sai dai ba su fadi takamaiman ranar launch/listing a July din ba.
Don haka, ko 300 million coins ne mutum ya yi kokari ya hada kafin Hamster ya fashe. Don wallahi zai fashe!
Ni dai cikin 20+ days na hada 150million kacal, profit per hour kuma 659k, ba referrals ba komai, kuma har yanzu kari na ke yi.
Har yanzu kuna da lokaci! Kada ku bari Hamster Kombat ya tsere ba ku kwashi rabonku ba.
A karshe ku kai zuciya nesa ku yi following Ahamat Desk domin ku amfana.
Sannan ku shiga Telegram Channel dinmu: https://t.me/kirifto9ja
Abba Abdullahi Garba
Ahamat Desk
10/06/2024